Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 85 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/85 1) Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Na’ya’yan Kora maza. Zabura ce. Ka nuna wa ƙasarka alheri, ya Ubangiji; ka mai da nasarorin Yaƙub. 2) Ka gafarta laifin mutanenka ka kuma shafe dukan zunubansu. (Sela) 3) Ka kau da dukan fushinka ka kuma juye daga hasalar fushinka. 4) Ka sāke mai da mu, ya Allah Mai Cetonmu, ka kau da rashin jin daɗinka daga gare mu. 5) Za ka ci gaba da fushi da mu har abada ne? Za ka ja fushinka cikin dukan tsararraki? 6) Ba za ka sāke raya mu ba, don mutanenka su yi farin ciki a cikinka? 7) Ka nuna mana ƙaunarka marar ƙarewa, ya Ubangiji, ka kuma ba mu cetonka. 8) Zan saurari abin da Allah Ubangiji zai faɗa; ya yi alkawarin salama ga mutanensa, tsarkakansa, amma kada su koma ga wauta. 9) Tabbatacce cetonsa yana kusa da waɗanda suke tsoronsa, don ɗaukakarsa ta zauna a cikin ƙasarmu. 10) Ƙauna da aminci za su sadu; adalci da salama za su yi wa juna sumba. 11) Aminci zai ɓulɓulo daga ƙasa, adalci kuma yă duba daga sama. 12) Ubangiji tabbatacce zai bayar da abin da yake da kyau, ƙasarmu kuwa za tă ba da amfaninta. 13) Adalci na tafiya a gabansa yana shirya hanya domin ƙafafunsa. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!