Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 67 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/67 1) Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Tare da kayan kiɗi masu tsirkiya. Zabura. Waƙa. Bari Allah yă yi mana alheri yă kuma albarkace mu yă kuma sa fuskarsa ta haskaka a kanmu, (Sela) 2) don a san hanyoyinka a duniya, cetonka kuma a cikin dukan al’ummai. 3) Bari mutane su yabe ka, ya Allah; bari dukan mutane su yabe ka. 4) Bari al’ummai su yi murna su kuma rera don farin ciki, gama kana mulkin mutanenka da adalci kana kuma bi da al’umman duniya. (Sela) 5) Bari mutane su yabe ka, ya Allah; bari dukan mutane su yabe. 6) Sa’an nan ƙasa za tă ba da girbinta Allah kuma, Allahnmu, zai albarkace mu. 7) Allah yă sa mana albarka, dukan iyakar duniya kuma su ji tsoronsa. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!