Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 36 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/36 1) Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Ta Dawuda bawan Ubangiji. Akwai magana a cikin zuciyata game da zunubin mugu. Babu tsoron Allah a idanunsa. 2) Gama a idanunsa yana ganin kansa wani abu ne wanda ya sha ƙarfi a gane ko ya ƙi zunubinsa. 3) Kalmomin bakinsa mugaye ne da kuma ruɗu; ya daina zama mai hikima da yin alheri. 4) Ko a kan gadonsa ma yana shirya mugunta; yakan sa kansa ga aikata zunubi kuma ba ya ƙin abin da ba shi da kyau. 5) Ƙaunarka, ya Ubangiji, kan kai sammai, amincinka har sararin sammai. 6) Adalcinka yana kama da manyan duwatsu, hukuncinka kamar zurfi mai girma. Ya Ubangiji, kana lura da mutum da dabba. 7) Ina misalin ƙaunarka marar ƙarewa! Mutane manya da ƙanana kan sami mafaka cikin inuwar fikafikanka. 8) Suna biki a yalwar gidanka; kakan ba su sha daga rafin farin cikinka. 9) Gama a gare ka akwai maɓulɓular rai cikin haskenka mukan ga haske. 10) Ka ci gaba da ƙaunarka ga waɗanda suka san ka, adalcinka ga masu gaskiyar zuciya. 11) Kada ka bari ƙafar mai girman kai yă fāɗa mini, ko hannun mugu ya kore ni. 12) Dubi yadda masu aikata zunubi suka fāɗi, a zube, ba za su kuwa iya tashi ba! Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!