Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 26 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/26 1) Ta Dawuda. Ka nuna rashin laifina, ya Ubangiji, gama na yi rayuwa marar zargi; Na dogara ga Ubangiji ba tare da kaucewa ba. 2) Ka jarraba ni, ya Ubangiji, ka kuma gwada ni, ka bincike zuciyata da tunanina; 3) gama ƙaunarka kullum tana a gabana, kuma ina cin gaba da tafiya a cikin gaskiyarka. 4) Ba na zama tare da masu ruɗu, ko in yi tarayya da masu riya; 5) na ƙi jinin taron masu aikata mugunta na ƙi in zauna tare da mugaye. 6) Na wanke hannuwana cikin rashin laifi, ina yawo a bagadenka Ya Ubangiji, 7) ina shelar yabonka da ƙarfi ina faɗin dukan ayyukanka masu banmamaki. 8) Ina ƙaunar gidan da kake zama, ya Ubangiji, wurin da ɗaukakarka ke zaune. 9) Kada ka ɗauke raina tare da masu zunubi raina tare da masu son yin kisankai 10) waɗanda akwai mugayen dabaru a hannuwansu, waɗanda hannuwansu na dama suna cike da cin hanci. 11) Amma na yi rayuwa marar zargi; ka cece ni ka kuma yi mini jinƙai. 12) Ƙafafuna suna tsaye daram; cikin taro mai girma zan yabi Ubangiji. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!