Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 137 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/137 1) A bakin kogunan Babilon muka zauna muka yi kuka sa’ad da muka tuna da Sihiyona. 2) A can a kan rassan itatuwa muka rataye garayunmu, 3) gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi, masu ba mu azaba suka nema waƙoƙin farin ciki; suka ce, “Ku rera mana ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona!” 4) Yaya za mu rera waƙoƙin Ubangiji a baƙuwar ƙasa? 5) In na manta da ke, ya Urushalima, bari hannuna na dama manta da iyawarsa. 6) Bari harshena yă manne wa rufin bakina in ban tuna da ke ba, in ban so Urushalima farin cikin mafi girma ba. 7) Ka tuna, ya Ubangiji, abin da mutanen Edom suka yi a ranar da Urushalima ta fāɗi. Suka yi ihu suka ce, “A ragargaza ta, A ragargaza ta har tushenta!” 8) Ya Diyar Babilon, an ƙaddara ke zuwa hallaka, mai farin ciki ne wanda ya sāka miki saboda abin da kika yi mana, 9) shi da ya ƙwace jariranki ya fyaɗa su a kan duwatsu. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!