Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 132 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/132 1) Waƙar haurawa. Ya Ubangiji, ka tuna da Dawuda da kuma dukan irin wuyan da ya jimre. 2) Ya yi rantsuwa ga Ubangiji ya kuma yi alkawari ga Maɗaukaki na Yaƙub cewa, 3) “Ba zan shiga gidana ko in kwanta a gado ba, 4) ba zan ba wa idanuna barci ba, ba gyangyaɗi wa idanuna, 5) sai na sami wuri wa Ubangiji, mazauni domin Maɗaukaki na Yaƙub.” 6) Mun ji haka a Efrata, muka yi ƙaro da shi a filayen Ya’ar, 7) “Bari mu tafi wurin zamansa; bari mu yi sujada a wurin sa ƙafafunsa, 8) ka tashi, ya Ubangiji, ka kuma zo wurin hutunka, kai da akwatin alkawarin ƙarfinka. 9) Bari a suturta firistocinka da adalci; bari tsarkakanka su rera don farin ciki.” 10) Saboda Dawuda bawanka, kada ka ƙi shafaffenka. 11) Ubangiji ya rantse wa Dawuda tabbataccen rantsuwa cewa ba zai janye ba cewa, “Ɗaya daga cikin zuriyarka zan sa a kan kursiyinka, 12) in’ya’yanka maza za su kiyaye alkawari da farillan da na koya musu, to’ya’yansu maza za su zauna a kan kursiyinka har abada abadin.” 13) Gama Ubangiji ya zaɓi Sihiyona, ya so ta zama mazauninsa, 14) “Wannan shi ne wurin hutuna har abada abadin; a nan zan zauna ina mulki gama ina son ta, 15) zan albarkace ta da tanade-tanade masu yawa; matalautanta za su ƙoshi da abinci. 16) Zan suturta firistocinta da ceto, tsarkakanta kuma kullum za su rera don farin ciki. 17) “A nan zan sa ƙaho ya yi girma wa Dawuda in kuma kafa fitila saboda shafaffena. 18) Zan suturta abokan gābansa da kunya, amma rawanin da yake a kansa zai yi ta walƙiya.” Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!