Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 122 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/122 1) Waƙar haurawa. Ta Dawuda. Na yi farin ciki tare da waɗanda suka ce da ni, “Bari mu tafi gidan Ubangiji.” 2) Ƙafafunmu suna tsaye a ƙofofinki, ya Urushalima. 3) An gina Urushalima kamar birnin da aka yi a harhaɗe wuri guda. 4) A can ne kabilu suke haurawa, kabilan Ubangiji, don su yabi sunan Ubangiji bisa ga farillan da aka ba wa Isra’ila. 5) A can kursiyoyin shari’a yake tsaye, kursiyoyin gidan Dawuda. 6) Ku yi addu’a don salamar Urushalima, “Bari waɗanda suke ƙaunarki su zauna lafiya. 7) Bari salama ta kasance a katangarki zaman lafiya kuma a fadodinki.” 8) Saboda’yan’uwana da kuma abokaina, zan ce, “Salama tă kasance tare da ke.” 9) Saboda gidan Ubangiji Allahnmu, zan nemi wadatarki. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!