Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Psalms Chapter 113 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Psalms/113 1) Yabi Ubangiji. Ku yabe shi, ya ku bayin Ubangiji, ku yabi sunan Ubangiji. 2) Bari a yabi sunan Ubangiji, yanzu da har abada kuma. 3) Daga fitowar rana zuwa inda take fāɗuwa, a yabi sunan Ubangiji. 4) Ana ɗaukaka Ubangiji a bisa dukan al’ummai, ɗaukakarsa a bisa sammai 5) Wane ne yake kamar Ubangiji Allahnmu, Wannan mai zama a kursiyi can bisa, 6) wanda yake sunkuya yă dubi sammai da duniya? 7) Yakan tā da matalauta daga ƙura yakan ɗaga mabukata daga tarin toka; 8) ya zaunar da su tare da sarakuna, tare da sarakunan mutanensu. 9) Yakan zaunar da matar da ba haihuwa a gidanta ta zama kamar mahaifiyar’ya’ya mai farin ciki. Yabi Ubangiji. Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!