Preface
Read
+
Publisher
Nainoia, Inc.
PO Box 462, Bellefonte, PA 16823
(814) 470-8028
Nainoia Inc, Publisher
LinkedIn/NAINOIA-INC
Third Party Publisher Resources
Request Custom Formatted Verses
Please contact us below
Submit your proposed corrections
I understand that the Aionian Bible republishes public domain and Creative Commons Bible texts and that volunteers may be needed to present the original text accurately. I also understand that apocryphal text is removed and most variant verse numbering is mapped to the English standard. I have entered my corrections under the verse(s) below. Proposed corrections to the Hausa Contemporary Bible, Job Chapter 35 https://www.AionianBible.org/Bibles/Hausa---Contemporary/Job/35 1) Sai Elihu ya ce, 2) “Ko kana tsammani wannan gaskiya ne? Kana cewa, ‘Ni mai adalci ne a gaban Allah.’ 3) Duk da haka kana tambayarsa cewa, ‘Wace riba nake da ita, kuma mene ne zan samu ta wurin ƙin yin zunubi?’ 4) “Zan so in ba ka amsa kai tare da abokanka. 5) Ku ɗaga kai ku dubi sama ku gani; ku dubi gizagizai a samanku. 6) In kun yi zunubi ta yaya wannan zai shafi Allah? In zunubanku sun yi yawa, me wannan zai yi masa? 7) In kuna da adalci, me kuka ba shi, ko kuma me ya karɓa daga hannunku? 8) Muguntarku takan shafi mutum kamar ku ne kaɗai, adalcinku kuma yakan shafi’yan adam ne kaɗai. 9) “Mutane suna kuka don yawan zalunci; suna roƙo don taimako daga hannu mai ƙarfi. 10) Amma ba wanda ya ce, ‘Ina Allah wanda ya halicce ni, mai ba da waƙoƙi cikin dare, 11) wanda ya fi koya mana fiye da dabbobin duniya ya kuma sa muka fi tsuntsayen cikin iska hikima.’ 12) Ba ya amsawa lokacin da mutane suka yi kira don taimako domin girman kan mugaye. 13) Lalle Allah ba ya sauraron roƙonsu na wofi; Maɗaukaki ba ya kula da roƙonsu. 14) Ta yaya zai saurara sosai ko zai saurara lokacin da kake cewa ba ka ganinsa, cewa ka kawo ƙara a wurinsa kuma dole ka jira shi. 15) Kuma ka ce, ba ya ba da horo cikin fushinsa ko kaɗan ba ya kula da mugunta. 16) Saboda haka Ayuba ya buɗe baki yana magana barkatai; yana ta yawan magana ba tare da sani ba.” Additional comments?
Refresh Captcha
The world's first Holy Bible un-translation!