< 歴代誌Ⅰ 8 >
1 ベニヤミンの生んだ者は長子はベラ、その次はアシベル、第三はアハラ、
Benyamin shi ne mahaifin, Bela ɗansa na fari, Ashbel ɗansa na biyu, Ahara na uku,
Noha na huɗu da Rafa na biyar.
’Ya’yan Bela maza su ne, Addar, Gera, Abihud
Abishuwa, Na’aman, Ahowa,
6 エホデの子らは次のとおりである。(これらはゲバの住民の氏族の長であって、マナハテに捕え移されたものである。)
Waɗannan su ne zuriyar Ehud, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Geba waɗanda aka kuma kwasa zuwa Manahat.
7 すなわちナアマン、アヒヤ、ゲラすなわちヘグラム。ゲラはウザとアヒフデの父であった。
Na’aman, da Ahiya, da Gera. Gera ne shugabansu lokacin da aka kai su bauta, shi ne ya haifi Uzza da Ahilud.
8 シャハライムは妻ホシムとバアラを離別してのち、モアブの国で子らをもうけた。
An haifa’ya’ya maza wa Shaharayim a Mowab bayan ya saki matansa Hushim da Ba’ara.
9 彼が妻ホデシによってもうけた子らはヨバブ、ヂビア、メシャ、マルカム、
Ya haifi Yobab, Zibiya, Hodesh, Malkam,
10 エウヅ、シャキヤ、ミルマ。これらはその子らであって氏族の長である。
Yewuz, Sakiya da Mirma ta wurin Hodesh matarsa. Waɗannan su ne’ya’yansa, kawunan iyalai.
11 彼はまたホシムによってアビトブとエルパアルをもうけた。
Ya haifi Abitub da Efa’al ta wurin Hushim.
12 エルパアルの子らはエベル、ミシャムおよびセメド。彼はオノとロドとその村々を建てた者である。
’Ya’yan Efa’al maza su ne, Eber, Misham, Shemed (wanda ya gina Ono da Lod tare da ƙauyukan kewayensu),
13 またベリアとシマがあった。(これはアヤロンの住民の氏族の長であって、ガテの住民を追い払ったものである。)
da Beriya da Shema, waɗanda suke kawunan iyalan waɗanda suke zama a Aiyalon waɗanda kuma suka kori mazaunan Gat.
16 ミカエル、イシパおよびヨハはベリアの子らであった。
Mika’ilu, Isfa da Yoha su ne’ya’yan Beriya maza.
Zebadiya, Meshullam, Hizki, Heber,
18 イシメライ、エズリアおよびヨバブはエルパアルの子らであった。
Ishmerai, Izliya da Yobab su ne’ya’yan Efa’al maza.
Eliyenai, Zilletai, Eliyel,
21 アダヤ、ベラヤおよびシムラテはシマの子らであった。
Adahiya, Berahiya da Shimra su ne’ya’yan Shimeyi maza.
Hananiya, Elam, Antotiya,
25 イペデヤおよびペヌエルはシャシャクの子らであった。
Ifdehiya da Fenuwel su ne’ya’yan Shashak maza.
Shamsherai, Shehariya, Ataliya,
27 ヤレシャ、エリヤおよびジクリはエロハムの子らであった。
Ya’areshiya, Iliya da Zikri su ne’ya’yan Yeroham maza.
28 これらは歴代の氏族の長であり、またかしらであって、エルサレムに住んだ。
Dukan waɗannan su ne kawunan iyalai, manya kamar yadda aka lissafta a cikin zuriyarsu, suka zauna a Urushalima.
29 ギベオンの父エイエルはギベオンに住み、その妻の名はマアカといった。
Yehiyel na Gibeyon ya zauna a Gibeyon. Sunan matarsa Ma’aka,
30 その長子はアブドンで、次はツル、キシ、バアル、ナダブ、
ɗansa na fari kuwa shi ne Abdon, sai Zur, Kish, Ba’al, Ner, Nadab,
32 およびミクロテ。ミクロテはシメアを生んだ。これらもまた兄弟たちと向かいあってエルサレムに住んだ。
da Miklot, wanda ya zama mahaifin Shimeya. Su ma sun zauna kusa da danginsu a Urushalima.
33 ネルはキシを生み、キシはサウルを生み、サウルはヨナタン、マルキシュア、アビナダブ、エシバアルを生んだ。
Ner shi ne mahaifin Kish, Kish mahaifin Shawulu, kuma Shawulu ne mahaifin Yonatan, Malki-Shuwa, Abinadab da Esh-Ba’al.
34 ヨナタンの子はメリバアルで、メリバアルはミカエルを生んだ。
Ɗan Yonatan shi ne, Merib-Ba’al wanda ya zama mahaifin Mika.
35 ミカの子らはピトン、メレク、タレア、アハズである。
’Ya’yan Mika maza su ne, Fiton, Melek, Tereya da Ahaz.
36 アハズはエホアダを生み、エホアダはアレメテ、アズマウテ、ジムリを生み、ジムリはモザを生み、
Ahaz shi ne mahaifin Yehowadda, Yehowadda shi ne mahaifin Alemet, Azmawet da Zimri, Zimri kuwa shi ne mahaifin Moza.
37 モザはビネアを生んだ。ビネアの子はラパ、ラパの子はエレアサ、エレアサの子はアゼルである。
Moza shi ne mahaifin Bineya; Rafa, Eleyasa da kuma Azel.
38 アゼルには六人の子があり、その名はアズリカム、ボケル、イシマエル、シャリヤ、オバデヤ、ハナンで、皆アゼルの子である。
Azel yana da’ya’ya maza shida, kuma ga sunayensu. Azrikam, Bokeru, Ishmayel, Sheyariya, Obadiya da Hanan. Dukan waɗannan’ya’yan Azel maza ne.
39 その兄弟エセクの子らは、長子はウラム、次はエウシ、第三はエリペレテである。
’Ya’yan ɗan’uwansa Eshek su ne, Ulam ɗan farinsa, Yewush ɗansa na biyu da Elifelet na uku.
40 ウラムの子らは大勇士で、よく弓を射る者であった。彼は多くの子と孫をもち、百五十人もあった。これらは皆ベニヤミンの子孫である。
’Ya’yan Ulam maza jarumawa ne sosai waɗanda suke iya riƙe baka. Suna da’ya’ya maza masu yawa da jikoki, 150 gaba ɗaya. Dukan waɗannan zuriyar Benyamin ne.