< Katuma 14 >
1 Uganiya sa bulus nan Barnabas waribe anipin ni ikoniya waribe udenge Asere amayahudawa nan hellinawa wa nya uhem.
A lokacin da Bulus da Barnaba sun shiga garin Ikoniya suka shiga majami'an Yahudawa suka yi wa'azi yadda har mutane da yawa daga cikin Yahudawa da Hellinawa suka ba da gaskiya.
2 Ba ayahudawa sa daki wa tarsa ba, waturi anabu wawu muruba inna nu henu me.
Amma Yahudawa da basu yi biyayya ba, suka zuga al'umman har suka yi fushi da 'yan'uwan.
3 Wa ziki uganiya waciki ahirame, innu boo utize sarki ma aye innu bari ugomo Asere, mazin nu bezi utonno ukadura kurunta. Mawuzi aginome usuro u inko ura al'ajibi atari ti bulus nan barnabas.
Suka zauna a wurin na tsawon lokaci, suna yni maganarsu gabagadi da ikon Ubangiji, yana kuma shaidar sakon alherinsa. Ya yi wannan ta wurin alamu da al'ajibai ta hannun Bulus da Barnaba.
4 Barki anime anani pinme wa harzina; Aye awe watarsi muruba mayahaudawa, aye awe watarsi mamanzani.
Saboda haka mutanen garin sun rabu: wadansun su suka bi ra'ayin Yahudawa, wasu kuwa sun bi manzannin.
5 Anabu ani pinme sa ayahudawa wa nyari uhungu ko umuruba manaje aweme, barki wa yomnuko bulus nan barbanas, wa tiziwe.
Al'umman garin da Yahudawa sun nemi jan hankali shugabanninsu, don su wulakanta Bulus da Barnaba, su jajjefe su,
6 Sawa rusa anime wa suni uhaza ati pinti likoniya, listra nan udarbe, nan tipin me sa tizi mamu nan we.
da suka gane haka suka gudu zuwa biranen Likoniya, Listira da Darbe, da garuruwa wadanda ke kewaye da su,
7 Abirkome wabu tize tu gomo Asere.
a can suka yi wa'azin bishara.
8 Ulistira uye marani da manu mansa utonno inti buna tumeme ba, barki me ugurgu mani dati usuro uyo ume.
A Listira akwai wani wanda ke zaune bai taba tashi da kafafunsa ba, don shi gurgu ne tun daga haihuwa.
9 Unu ugino makunna bulus mazin tize. Bulus ma nuki me aje, marusi unu ginome mazin nu hem ugebe sa adi human me. Bama yeze ni myiran magunme, ''hira utonno ati buna tuwome.''
Wannan mutumin ya ji Bulus yana magana. Bulus ya kafa masa ido, ya gane mutumin na da bangaskiya da za a warkar da shi. Sai ya ce masa da murya mai karfi, “Tashi ka tsaya akan kafafunka”
10 Ba unume ma hinna, matubi tanu in tibu na tumeme, mazin nu kase.
Sai mutumin ya yi tsalle ya fara tafiya da kafafunsa, yana yawo.
11 Sa anu anipin me wa ira imumbe sa Bulus mawuza, wa yeze amyiran awe innu gusa inti likoniyanci, ''makiri mayen duru suro azesere, innu bezi umuhenu manabu.
Da jama'an garin sun ga abin da Bulus ya yi, suka tada muryarsu suna cewa da Likoniyanci, “Ai alloli sun ziyarce mu daga sama, da kamanin mutane.”
12 WA tissa barnabas inni zame, ''zafsa,'' bulus watitime inni zame, ''hamisa,'' barki me mani mateki inti ze.
Suna kiran Barnaba da sunan “Zafsa,” Bulus kuwa suka kira shi da sunan “Hamisa” domin shine yafi yin magana.
13 Ba una katuma ka Asere me zafsa desa udenge uni nonzo nume ura ana tukum ani pinme; Ma en ni na inire izatu cina nan ni puriye sa abarki kasi ni ere; Me nan nu ame wa nyara wa witime.
Sai firist din zafsa wanda dakin yin masa sujada na kofar birni; ya kawo bijimai biyu da furannin da aka saka su kamar gammo; shi da jama'arsa suna so su yi masa hadaya.
14 Sa ana kadura, barnabas nan bulus, wa kunna tizeme, wa jani tidibi tuwo me wa muntuno uhana ani ori na nume.
Amma da manzannin, wato Barnaba da Bulus, su ka ji labarin, suka yage rigunansu, suka hanzarta zuwa gun taron mutanen.
15 Wa zin nu gusa, ''kunna ni! shi anabu nya ni ya wuna izinu wuza imum iginome? haru cangi anabu wani kasi shime, ta aye shin intize turunta tini, in nu guna, cekini timumum me sa tida rizeme ba kuro ni ahira Asere uvengize, agesa abara asesere nan na dizi nan nu raba udang nan timumum me sa vat tira anyimo uni.
Suna ta cewa, “Kuji! Ku mutane don me kuke wannan abin? Mu fa mutane ne kamarku. Mun kawo maku labari mai dadi ne, da cewa, ku rabu da abubuwa marar amfani, ku koma ga Allah mai rai, wanda ya hallici sama da kasa da teku da dukan abubuwa da ke cikinsu.
16 In nu dadati ma ceki anu wa wuzi in umbe sa wa ira.
A da dai ya bar mutane su yi abinda suka ga dama.
17 Vat in anime, daki ma ceki nice nume sarki imumu u inko u ira ba, barki ma nyin za timumum tiriri, ma nyin ure, uganiya uringirka wa myinca amuriba mushime nan ni mumare nan na puru arum.
Duk da haka, bai bar kansa ba tare da shaida ba, don yana bada abubuwa masu kyau, yana ba ku ruwan sama, lokatai masu albarka, ya cika ranku da abinci da farin ciki.”
18 Vat inna guran aginome, bulus nan barnabas wa rusi utura ume usuro u we u wito.
Duk da wadannan kalmomin da kyar, Bulus da Barnaba suka iya tsayar da su daga yi masu hadaya.
19 Vat ayahudawa u antakiya nan aye awe a ikoniya wahunguko muruba muni orime. Watizi bulus wahungukome uhana amatara mani pinme, wahiri kasi mawono.
Amma wasu Yahudawa daga Antakiya da wasunsu daga Ikoniya suka rinjayi tarun jama'ar. Suka jajjefi Bulus suka ja shi zuwa wajen garin, suna ganin kamar ya mutu.
20 Vatin anime sa anu tarsa uYeso watonzino wakatime, sama hiri anyimo ani pin. Usana hira utaru nigome nan barnba.
Duk da haka da almajirai suka kewaye shi a tsaitsaye, sai ya tashi ya koma cikin garin. Washegari, ya tafi Darba tare Barnaba.
21 Sa wa wuza tizeme ani pin nigino me wa kem anu tarsa UYeso gbardang waze u suro ulistira, nan nu ikoniya nan antakiya.
Bayan sun yi wa'azin bishara a wannan birnin suka kuma sami almajirai da yawa, suka dawo Listira, da Ikoniya da Antikiya.
22 Waz in nu nonsi umuruba manu tarsa u Yeso wa inta uhem uweme, aca ware je in uni wazin nu gusa we, ''ahira utonno memmerum tidi ribe ati gomo ta sesere, barkani me ya cukuno gbas tisi jas.''
Suna karfafa zuciyar almajiran su rike bangaskiyarsu, su ci gaba da ita, suna ce masu, “Ta wurin jimrewa mai yawa zamu shiga mulkin Allah, don haka dole ne mu sha wahala.”
23 sa wa zaukawe anaje akoya udenge Asere, ba wa wuziwe biringara nan niwe ni mei, wa witi we atari tu gomo Asere, uhanan desa wa hem in ine.
Da suka zabar masu dattawa a kowace iklisiya, sai suka yi addu'oi da azumi, suka mika su ga Ubangiji, ga wanda suka gaskanta a gareshi.
24 Waha watrsi ubisidiya wabiki ubamfiliya.
Sa'annan sun bi ta Bisidiya suka kai Bamfiliya.
25 sawa wuza tize tuwe u biriya wa aki uhana u italiya.
Da suka yi maganarsu a Biriya, sun wuce zuwa har Italiya.
26 Uzirgi umei uhana u antakiya abine ani a witi imum iriri ya Asere barki sa wamara aname.
Ta jirgin ruwa zuwa Antakiya, a nan ne aka mika su ga alherin Allah don aikin da suka gama a yanzu.
27 Sa wabiki u antakiya wa ori amu udenge Asere me ahira a inde, wabu kuwe vat imumbe sa Asere awuza usuro u we. Nan gusibe saa poko ana tukum ahira anu zatu urusa utize ta Asere uhana uhme.
Da isowarsu Antakiya sun tara 'yan iklisiya a wuri daya, sun ba da labarin dukan abin da Allah ya yi ta wurinsu. Da yadda Ya bude kofa a wurin al'ummai ta bangaskiya.
28 Wa cukuno nigome nan anu tarsa U Yeso u zika uganiya jokon.
Sun zauna tare da almajiran na tsawon lokaci.