< Zabura 86 >
1 Addu’ar Dawuda. Ka ji, ya Ubangiji, ka kuma amsa mini, gama ni matalauci ne mai bukata kuma.
Hina Gode! Na sia: be nabima! Amola nama dabe sia: ne ima! Bai na da gogobihei amola da: i gogaiya: i gala.
2 Ka tsare raina, gama na ba da kaina gare ka. Kai ne Allahna; ka ceci bawanka wanda ya dogara gare ka.
Na bogosa: besa: le, Dia na gaga: ma! Bai na da Dima madelagi dagoi! Amaiba: le na gaga: ma! Na da Dia hawa: hamosu dunu amola na da Dima dafawaneyale dawa: sa.
3 Ka yi mini jinƙai, ya Ubangiji, gama na yi kira gare ka dukan yini.
Di da na Gode! Amaiba: le nama asigi hou hamoma. Na da eso huluane Dima sia: ne gadolala.
4 Ka ba bawanka farin ciki gama gare ka, ya Ubangiji, na miƙa raina.
Hina Gode, Dia hawa hamosu dunu hahawane ganoma: ma! Bai na sia: ne gadobe da heda: le, Dima doaga: sa.
5 Kai mai gafartawa da kuma mai alheri ne, ya Ubangiji, cike da ƙauna ga dukan waɗanda suke kira gare ka.
Di da ninima hahawane gala amola ninima gogolema: ne olofosu amola mae fisili asigidafa hou da Dima sia: ne gadobe dunu ilima iaha.
6 Ka ji addu’ata, ya Ubangiji; ka saurari kukata na neman jinƙai.
Hina Gode, na Dima sia: ne gadobe amo nabima, amola Dia na fidima: ne Dima dini iabe amo nabima.
7 A lokacin wahala zan yi kira gare ka, gama za ka amsa mini.
Bidi hamosu da nama doaga: sea, na da Dima wele sia: sa! Bai Di da na Dima sia: ne gadobe amo naba.
8 A cikin alloli babu kamar ka, ya Ubangiji; babu ayyukan da za a kwatanta da naka.
Hina Gode, eno ‘gode’ Di agoai defele da hame gala. Enoga da Dia hamobe amo defele hamedafa hamosa.
9 Dukan al’umman da ka yi za su zo su yi sujada a gabanka, ya Ubangiji; za su kawo ɗaukaka ga sunanka.
Fifi asi gala Dia hahamoi amo huluane da misini Dima ilia dialuma begudumu! Ilia da Dia hahamoi bagadedafa amo ba: le, Dima nodone sia: mu.
10 Gama kai mai girma ne kana kuma aikata ayyuka masu banmamaki; kai kaɗai ne Allah.
Di da bagadedafa amola noga: idafa gala! Difawane da Gode.
11 Ka koya mini hanyarka, ya Ubangiji, zan kuwa yi tafiya cikin gaskiyarka; ka ba ni zuciya wadda ba tă rabu ba, don in ji tsoron sunanka.
Hina Gode, Di da na hamoma: ne hanai amo Dia nama olelema! Amola na da Dima molole fa: no bobogele amola Dia sia: didili hamomu. Na Dima mae fisili Dia hawa: hamosu hamoma: ne, nama olelema.
12 Zan yabe ka, ya Ubangiji Allahna, da dukan zuciyata; zan ɗaukaka sunanka har abada.
Na: Hina Gode, na da na dogoga huluane Dima nodone sia: mu. Na da Dia gasa bagade hou amo mae yolele sisa: i lalumu.
13 Gama ƙaunarka da girma take gare ni; kai ka cece ni daga zurfafa, daga mazaunin matattu. (Sheol )
Dia nama asigi hou amo da mae yolele gebewane diala! Di da uli dogoi amo ganodini na dasa: besa: le, na noga: le gaga: i. (Sheol )
14 Masu girman kai suna kai mini hari, ya Allah; ƙungiyar marasa imani suna neman raina, mutanen da ba su kula da kai ba.
Gode, hidasu dunu da nama mabe. Dodona: gi wamolasu dunu da na fane legemusa: mana. Amo dunu ilia da Dia sia: hame naba.
15 Amma kai, ya Ubangiji, kai Allah mai tausayi ne da kuma mai alheri, mai jinkirin fushi, mai yawan ƙauna da aminci.
Be amomane Hina Gode Di da asigisu amola gogolema: ne olofosu dawa: Di da eso huluane asabole ouesala amola eso huluane asigisa amola eso huluane didili hamosa.
16 Ka juyo gare ni ka yi mini jinƙai; ka ba wa bawanka ƙarfi; ka ceci ni gama na bauta maka yadda mahaifiyata ta yi.
Nama ba: leguda: le, na wadela: i hou hamoi Di gogolema: ne olofoma! Nama gasa ima amola na gaga: ma. Bai na ame ea hou defele, na da Dia hawa: hamosu hamonana.
17 Ka ba ni alamar alherinka, don abokan gābana su gani su kuma sha kunya, gama kai, ya Ubangiji, ka taimake ni ka kuma ta’azantar da ni.
Na noga: le dawa: digima: ne, Dia noga: idafa hou amo na ba: ma: ne nama olema, amola Di da na noga: le lale salawane ouligibi ba: sea, nama higa: i dunu ilia da gogosiagia: mu.