< Zabura 136 >
1 Ku yi godiya ga Ubangiji, gama nagari ne shi.
Mshukuruni Bwana, kwa kuwa ni mwema.
2 Ku yi godiya ga Allahn alloli.
Mshukuruni Mungu wa miungu.
3 Ku yi godiya ga Ubangijin iyayengiji.
Mshukuruni Bwana wa mabwana:
4 Gare shi wanda shi kaɗai yake aikata abubuwan banmamaki,
Kwake yeye pekee atendaye maajabu makuu,
5 Wanda ta wurin ganewarsa ya yi sammai,
Ambaye kwa ufahamu wake aliziumba mbingu,
6 Wanda ya shimfiɗa duniya a kan ruwaye,
Ambaye aliitandaza dunia juu ya maji,
7 Wanda ya yi manyan haskoki,
Ambaye aliumba mianga mikubwa,
8 Rana don tă yi mulkin yini,
Jua litawale mchana,
9 Wata da taurari kuma don su yi mulkin dare;
Mwezi na nyota vitawale usiku,
10 Gare shi wanda ya kashe’ya’yan fari Masar
Kwake yeye aliyemuua mzaliwa wa kwanza wa Misri,
11 Ya kuma fitar da Isra’ila daga cikinsu
Na kuwatoa Israeli katikati yao,
12 Da hannu mai ƙarfi da hannu mai iko;
Kwa mkono wenye nguvu ulionyooshwa,
13 Gare shi wanda ya raba Jan Teku biyu
Kwake yeye aliyeigawa Bahari ya Shamu,
14 Ya kawo Isra’ila ta tsakiyarsa,
Na kuwapitisha Israeli katikati yake,
15 Amma ya share Fir’auna da mayaƙansa cikin Jan Teku;
Lakini alimfagia Farao na jeshi lake katika Bahari ya Shamu,
16 Gare shi wanda ya bi da mutanensa cikin hamada,
Kwake yeye aliyewaongoza watu wake katika jangwa,
17 Wanda ya buge manyan sarakuna,
Ambaye aliwapiga wafalme wenye nguvu,
18 Ya karkashe manyan sarakuna,
Naye aliwaua wafalme wenye nguvu,
19 Sihon sarkin Amoriyawa
Sihoni mfalme wa Waamori,
20 Da kuma Og sarkin Bashan,
Ogu mfalme wa Bashani,
21 Ya kuma ba da ƙasarsu gādo,
Akatoa nchi yao kuwa urithi,
22 Gādo ga bawansa Isra’ila;
Urithi kwa Israeli mtumishi wake,
23 Shi wanda ya tuna da mu cikin ƙasƙancinmu
Aliyetukumbuka katika unyonge wetu,
24 Ya kuma’yantar da mu daga abokan gābanmu,
Alituweka huru toka adui zetu,
25 Wanda kuma ke ba da abinci ga kowace halitta.
Ambaye humpa chakula kila kiumbe.
26 Ku yi godiya ga Allah na sama.
Mshukuruni Mungu wa mbinguni,