< Zabura 131 >

1 Waƙar haurawa. Ta Dawuda. Zuciyata ba mai girman kai ba ce, ya Ubangiji, idanuna ba sa fariya; ban dami kaina da manyan al’amura ba ko abubuwan da suka sha ƙarfina.
Hina Gode! Na da na hidale gasa fisu hou yolesi dagoi. Na da mimogo hou, amola liligi huluane amo nama da gasa bagade ba: sa, na da bu hame dawa: lumu.
2 Amma na haƙura na kuma kwantar da raina; kamar yaron da aka yaye tare da mahaifiyarsa, kamar yaron da aka yaye haka raina yake a cikina.
Be amomane, na da hahawane olofole esala. Mano amo da eme hi fei dialea, ouiya: le dialebe defele, na dogo da denesini diala.
3 Ya Isra’ila, sa zuciyarka ga Ubangiji yanzu da har abada kuma.
Isala: ili fi! Hina Gode Ea hou eso huluane mae fisili, dafawaneyale dawa: laloma!

< Zabura 131 >