< Zabura 117 >

1 Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
Loven HERREN, alla hedningar, prisen honom, alla folk.
2 Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.
Ty hans nåd är väldig över oss, och HERRENS sanning varar i evighet. Halleluja!

< Zabura 117 >