< 歷代志上 1 >

1 亞當生塞特;塞特生以挪士;
Adamu, Set, Enosh,
2 以挪士生該南;該南生瑪勒列;瑪勒列生雅列;
Kenan, Mahalalel, Yared,
3 雅列生以諾;以諾生瑪土撒拉;瑪土撒拉生拉麥;
Enok, Metusela, Lamek, Nuhu.
4 拉麥生挪亞;挪亞生閃、含、雅弗。
’Ya’yan Nuhu maza su ne, Shem, Ham da Yafet.
5 雅弗的兒子是歌篾、瑪各、瑪代、雅完、土巴、米設、提拉。
’Ya’yan Yafet maza su ne, Gomer, Magog, Madai, Yaban, Tubal, Meshek da Tiras.
6 歌篾的兒子是亞實基拿、低法、陀迦瑪。
’Ya’yan Gomer maza su ne, Ashkenaz, Rifat da Togarma.
7 雅完的兒子是以利沙、他施、基提、多單。
’Ya’yan Yaban maza su ne, Elisha, Tarshish, Kittim da Rodanim.
8 含的兒子是古實、麥西、弗、迦南。
’Ya’yan Ham maza su ne, Kush, Masar Fut da Kan’ana.
9 古實的兒子是西巴、哈腓拉、撒弗他、拉瑪、撒弗提迦。拉瑪的兒子是示巴、底但。
’Ya’yan Kush maza su ne, Seba, Hawila, Sabta, Ra’ama da Sabteka.’Ya’yan Ra’ama maza su ne, Sheba da Dedan
10 古實生寧錄;他為世上英雄之首。
Kush shi ne mahaifin Nimrod, wanda ya yi girma ya zama babban jarumi a duniya.
11 麥西生路低人、亞拿米人、利哈比人、拿弗土希人、
Masar shi ne mahaifin Ludiyawa, Anamawa, Lehabiyawa, Neftuhawa,
12 帕斯魯細人、迦斯路希人、迦斐託人;從迦斐託出來的有非利士人。
Fatrusawa, Kasluhiyawa (daga waɗanda Filistiyawa suka fito) da Kaftorawa.
13 迦南生長子西頓,又生赫
Kan’ana shi ne mahaifin Sidon ɗan farinsa, da Hittiyawa,
14 和耶布斯人、亞摩利人、革迦撒人、
Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa
15 希未人、亞基人、西尼人、
Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,
16 亞瓦底人、洗瑪利人,並哈馬人。
Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.
17 閃的兒子是以攔、亞述、亞法撒、路德、亞蘭、烏斯、戶勒、基帖、米設。
’Ya’yan Shem maza su ne, Elam, Asshur, Arfakshad, Lud da Aram.’Ya’yan Aram maza su ne, Uz, Hul, Geter da Meshek.
18 亞法撒生沙拉;沙拉生希伯。
Arfakshad shi ne mahaifin Shela, Shela kuwa shi ne mahaifin Eber.
19 希伯生了兩個兒子:一個名叫法勒,因為那時人就分地居住;法勒的兄弟名叫約坍。
Aka haifa wa Eber’ya’ya maza biyu. Aka kira ɗaya Feleg domin a lokacinsa ne aka raba duniya; sunan ɗan’uwansa kuwa shi ne Yoktan.
20 約坍生亞摩答、沙列、哈薩瑪非、耶拉、
Yoktan shi ne mahaifin Almodad, Shelef, Hazarmawet, Yera
21 哈多蘭、烏薩、德拉、
Hadoram, Uzal, Dikla,
22 以巴錄、亞比瑪利、示巴、
Ebal, Abimayel, Sheba,
23 阿斐、哈腓拉、約巴。這都是約坍的兒子。
Ofir, Hawila da Yobab. Dukan waɗannan’ya’yan Yoktan maza ne.
24 閃生亞法撒;亞法撒生沙拉;
Shem, Arfakshad, Shela,
25 沙拉生希伯;希伯生法勒;法勒生拉吳;
Eber, Feleg, Reyu
26 拉吳生西鹿;西鹿生拿鶴;拿鶴生他拉;
Serug, Nahor, Tera
27 他拉生亞伯蘭,亞伯蘭就是亞伯拉罕。
da Abram (wato, Ibrahim).
28 亞伯拉罕的兒子是以撒、以實瑪利。
’Ya’yan Ibrahim maza su ne, Ishaku da Ishmayel.
29 以實瑪利的兒子記在下面:以實瑪利的長子是尼拜約,其次是基達、押德別、米比衫、
Waɗannan su ne zuriyarsu. Nebayiwot ɗan farin Ishmayel, Kedar, Adbeyel, Mibsam,
30 米施瑪、度瑪、瑪撒、哈達、提瑪、
Mishma, Duma, Massa, Hadad, Tema
31 伊突、拿非施、基底瑪。這都是以實瑪利的兒子。
Yetur, Nafish da Kedema. Waɗannan su ne’ya’yan Ishmayel maza.
32 亞伯拉罕的妾基土拉所生的兒子,就是心蘭、約珊、米但、米甸、伊施巴、書亞。約珊的兒子是示巴、底但。
’Ya’yan Ketura maza, ƙwarƙwarar Ibrahim su ne, Zimran, Yokshan, Medan, Midiyan, Ishbak da Shuwa.’Ya’yan Yokshan maza su ne, Sheba da Dedan.
33 米甸的兒子是以法、以弗、哈諾、亞比大、以勒大。這都是基土拉的子孫。
’Ya’yan Midiyan maza su ne, Efa, Efer, Hanok, Abida da Elda’a. Dukan waɗannan su ne zuriyar Ketura.
34 亞伯拉罕生以撒;以撒的兒子是以掃和以色列。
Ibrahim shi ne mahaifin Ishaku.’Ya’yan Ishaku maza su ne, Isuwa da Isra’ila.
35 以掃的兒子是以利法、流珥、耶烏施、雅蘭、可拉。
’Ya’yan Isuwa maza, su ne, Elifaz, Reyuwel, Yewush, Yalam da Kora
36 以利法的兒子是提幔、阿抹、洗玻、迦坦、基納斯、亭納、亞瑪力。
’Ya’yan Elifaz maza su ne, Teman, Omar, Zefi, Gatam, Kenaz, da Timna wanda aka haifa wa Amalek.
37 流珥的兒子是拿哈、謝拉、沙瑪、米撒。
’Ya’yan maza Reyuwel su ne, Nahat, Zera, Shamma da Mizza.
38 西珥的兒子是羅坍、朔巴、祭便、亞拿、底順、以察、底珊。
’Ya’yan Seyir maza su ne, Lotan, Shobal, Zibeyon, Ana, Dishon, Ezer da Dishan.
39 羅坍的兒子是何利、荷幔;羅坍的妹子是亭納。
’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ita ce’yar’uwar Lotan.
40 朔巴的兒子是亞勒文、瑪拿轄、以巴錄、示非、阿南。祭便的兒子是亞雅、亞拿。
’Ya’yan Shobal maza su ne, Alwan, Manahat, Ebal, Shefo da Onam.’Ya’yan Zibeyon maza su ne, Aiya da Ana.
41 亞拿的兒子是底順。底順的兒子是哈默蘭、伊是班、益蘭、基蘭。
Ɗan Ana shi ne, Dishon.’Ya’yan Dishon maza su ne, Hemdan, Eshban, Itran da Keran.
42 以察的兒子是辟罕、撒番、亞干。底珊的兒子是烏斯、亞蘭。
’Ya’yan Ezer maza su ne, Bilhan, Za’aban da Ya’akan.’Ya’yan Dishan maza su ne, Uz da Aran.
43 以色列人未有君王治理之先,在以東地作王的記在下面:有比珥的兒子比拉,他的京城名叫亭哈巴。
Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a Edom kafin wani sarkin mutumin Isra’ila yă yi sarauta. Bela ɗan Beyor, wanda aka kira birninsa Dinhaba.
44 比拉死了,波斯拉人謝拉的兒子約巴接續他作王。
Sa’ad da Bela ya mutu sai Yobab ɗan Zera daga Bozra ya gāje shi a matsayin sarki.
45 約巴死了,提幔地的人戶珊接續他作王。
Da Yobab ya mutu, Husham daga ƙasar Temaniyawa ya gāje shi a matsayin sarki.
46 戶珊死了,比達的兒子哈達接續他作王。這哈達就是在摩押地殺敗米甸人的,他的京城名叫亞未得。
Sa’ad da Husham ya mutu, Hadad ɗan Bedad, wanda ya ci Midiyan da yaƙi a cikin ƙasar Mowab, ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Awit.
47 哈達死了,瑪士利加人桑拉接續他作王。
Da Hadad ya mutu, Samla daga Masreka ya gāje shi a matsayin sarki.
48 桑拉死了,大河邊的利河伯人掃羅接續他作王。
Sa’ad da Samla ya mutu, Sha’ul daga Rehobot na kogi ya gāje shi a matsayin sarki.
49 掃羅死了,亞革波的兒子巴勒‧哈南接續他作王。
Sa’ad da Sha’ul ya mutu, Ba’al-Hanan ɗan Akbor ya gāje shi a matsayin sarki.
50 巴勒‧哈南死了,哈達接續他作王。他的京城名叫巴伊,他的妻子名叫米希她別,是米‧薩合的孫女,瑪特列的女兒。
Sa’ad da Ba’al-Hanan ya mutu, Hadad ya gāje shi a matsayin sarki. Aka kira birninsa Fau, sunan matarsa kuwa Mehetabel’yar Matired,’yar Me-Zahab.
51 哈達死了,以東人的族長有亭納族長、亞勒瓦族長、耶帖族長、
Hadad shi ma ya mutu. Manyan Edom su ne, Timna, Alwa, Yetet
52 亞何利巴瑪族長、以拉族長、比嫩族長、
Oholibama, Ela, Finon
53 基納斯族長、提幔族長、米比薩族長、
Kenaz, Teman, Mibzar,
54 瑪基疊族長、以蘭族長。這都是以東人的族長。
Magdiyel da Iram. Waɗannan su ne manyan Edom.

< 歷代志上 1 >