< Gesami Hea:su 42 >

1 Gode! ‘Dia’ gebo da hano anegagi manusa: hohogola ahoa amo defele Na da Di hogosa.
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Maskil ne na’Ya’yan Kora maza. Kamar yadda barewa take marmarin ruwan rafuffuka, haka raina yake marmarinka, ya Allah.
2 Esalusudafa Gode! Na Dima hanai da hano hanai defele gala. Na da habogala Dia midadi, Dima nodone sia: ne gadomusa: masa: bela: ?
Raina yana ƙishin Allah, Allah mai rai. Yaushe zan tafi in sadu da Allah ne?
3 Eso haga amola gasia huluane na da disa, amola na si hano da na ha: i manu agoane gala. Eso huluane nama ha lai dunu da nama amane adole ba: sa, “Dia Gode da habila: ?”
Hawayena ne sun zama abincina dare da rana, yayinda mutane suke ce da ni dukan yini, “Ina Allahnka ɗin?”
4 Na da ni musa: hamoi amo dadawa: sea, na dogo da sesa. Na da Hina Gode Ea diasu ganodini masunusa: gilisi amo ilima madelale ili da na bisili oule ahoasu, amola amo gilisisu ilia da Godema hahawane gesami hehea: la amola wele sia: sa ahoasu.
Waɗannan abubuwa ne nakan tuna sa’ad da nake faɗin abin da yake a raina, yadda dā nakan tafi tare da taron jama’a, ina bishe su a jere zuwa gidan Allah, da sowa ta farin ciki da kuma godiya a cikin taron biki.
5 Abuliba: le na da bagadewane da: i dioi ganabela: ? Abuliba: le na da na dogo ganodini bagadewane se nabawane dawa: sala: ? Na da dafawane hamoma: beyale dawa: su amo Godema fawane dawa: mu, amola na da bu enowane Ema nodone, “Na Gaga: su amola na Gode,” agoane sia: mu.
Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina? Me ya sa ka damu a cikina? Ka dogara ga Allah, gama zai sāke yabe shi, Mai Cetona da kuma Allahna.
6 Na da goeguda: mugululi misi. Amola na da na dogo ganodini bogomuwane se naba. Amaiba: le, na da na asigi dawa: su Godema bu sinidigili dawa: sa. E da nama se bagadedafa iasi. Bidi hamosu da hano heda: i defele nama gosa. Bidi hamosu da Hemone Goumi amola Misa Goumi amoga hano nawa: li mogosobe, Yodane Hano amoga gudu daha, amo defele, gugelebe agoane nama gole wesa.
Raina yana baƙin ciki a cikina; saboda haka zan tuna da kai daga ƙasar Urdun, a ƙwanƙolin Hermon, daga Dutsen Mizar.
7
Zurfi kan kira zurfi cikin rurin matsirgar ruwanka; dukan raƙuma da igiyoyi sun sha kaina.
8 Hina Gode da Ea mae fisili asigidafa hou amo esoga olelemu da defea. Amasea na da gasia Ema gesami hea: mu amola na esalusu ouligisu Gode, Ema sia: ne gadomu.
Da rana Ubangiji yakan nuna ƙaunarsa, da dare waƙarsa tana tare da ni, addu’a ga Allah na raina.
9 Na da na gaga: su Gode, Ema sia: sa, “Dia da abuliba: le na gogoleila: ? Nama ha lai gasa fi dunu da nama gebewane se iaha. Na da abuliba: le eso huluane se nabala: ?
Na ce wa Allah Dutsena, “Me ya sa ka manta da ni? Me zai sa in yi ta yawo ina makoki, a danne a hannun abokin gāba?”
10 Ilia da nama gebewane odagia gadele sia: beba: le, na da gala: la sa: i dagoi ba: sa. Ilia da gebewane nama amane adole ba: lala, “Dia Gode da habila: ?”
Ƙasusuwana suna jin jiki da wahala yayinda maƙiyana suna mini ba’a, suna ce mini dukan yini, “Ina Allahnka ɗin?”
11 Na da abuliba: le baligili da: i diobela: ? Na da abuliba: le dogo se nabawane esalabela: ? Na Godema dafawane hamoma: beyale dawa: mu. Na da bu enowane Ema nodone sia: mu. Bai E da na Gaga: sudafa amola na Godedafa.
Me ya sa kake baƙin ciki, ya raina? Me ya sa ka damu a cikina? Ka dogara ga Allah, gama zai sāke yabe shi, Mai Cetona da kuma Allahna.

< Gesami Hea:su 42 >