< Gesami Hea:su 38 >

1 Hina Gode! Dia ougiba: le, nama se bidi mae ima!
Zabura ta Dawuda. Roƙo ne. Ya Ubangiji, kada ka tsawata mini cikin fushinka ko ka hore ni cikin hasalarka.
2 Di da na Dia dadi amoga fa: ginisi, amola na fane sanasi.
Gama kibiyoyinka sun soke ni, hannunka kuma ya fāɗo a kaina.
3 Dia da nama ougiba: le, na se baligili nabala. Na wadela: i hou hamobeba: le, na da: i huluane da olo bagade madelasa.
Saboda hasalarka babu lafiya a jikina; ƙasusuwana ba lafiya saboda zunubina.
4 Na da nina: wadela: i hamonana fedege agoane hano heda: i amoga gela daha. Na wadela: i hou da fedege agoane, liligi bagadedafa aguni masunu hamedei agoai ba: sa.
Laifofina sun mamaye ni kamar nauyin da ya sha ƙarfin ɗauka.
5 Bai na da gagaoule hamobeba: le, na aiya da dasale gahasa.
Miyakuna sun ruɓe suna kuma wari saboda wawancina na zunubi.
6 Na da se nabawane beguduli, gala: la sa: i. Na da hahabe asili daeya, mae fisili, dinana.
An tanƙware ni aka kuma ƙasƙantar da ni; dukan yini ina ta kuka.
7 Na da asugiba: le, da: i goaeasa. Amola na da bogomu gadenei ba: sa.
Bayana yana fama da zazzaɓi; babu lafiya a jikina.
8 Na da gasa hamedene, dafawane gala: la sa: i. Na da da: i dioi, amola se nababeba: le gayasa.
Na gaji sharkaf an kuma ragargaza ni; ina nishi da wahala a cikin zuciyata.
9 Hina Gode! Na hanai amo Dia dawa: ! Na gayabe huluane Dia naba!
Dukan bukatata tana a shimfiɗe a gabanka, ya Ubangiji; ajiyar zuciyata ba ta ɓoyuwa daga gare ka.
10 Na habe da ha: ha: sa, amola na gasa da asi dagoi. Na si da mobi sa: i dagoi.
Zuciyata na bugu, ƙarfina kuma ya ƙare, har ma haske ya rabu da idanuna.
11 Na da aiya bagohame madelaiba: le, na sama amola na na: iyado fi dunu ilia da nama hame gadenena maha. Na sosogodafa amolalia na hagasa.
Abokaina da maƙwabtana sun guje ni saboda miyakuna; maƙwabtana ba sa zuwa kusa.
12 Dunu da na medole legemusa: dawa: be, ilia da na sa: ima: ne sanenisa. Amola dunu da nama se ima: ne dawa: be, ilia da na wadela: lesimusa: magagisa. Ilia da na wadela: lesimusa: sia: fane ilegesu hou hame yolesisa.
Waɗanda suke neman raina sun sa tarkonsu, waɗanda suke so su cuce ni suna zance lalatar da ni; yini sukutum suna ƙulla mini maƙarƙashiya.
13 Na da ge ga: i dunu defele, hame naba. Amola na da sia: hamedei dunu agoane, hame sia: da.
Ni kamar kurma ne, wanda ba ya ji, kamar bebe, wanda ba ya iya buɗe bakinsa.
14 Na da ge ga: iba: le, dabe adole imunu hamedei dunu agoai gala.
Na zama kamar mutumin da ba ya ji, wanda bakinsa ba ya iya ba da amsa.
15 Hina Gode, na da dima dafawaneyale dawa: sa, amola Di da na Hina Godeba: le, nama dabe adole imunu.
Na dogara gare ka, ya Ubangiji; za ka amsa, ya Ubangiji Allahna.
16 Na da se nabasu baligilidafa nababeba: le, nama ha lai dunu da na mae habosesema: ma. Ilia da na dafai hou ba: beba: le, Dia mae habosesele sia: ma: ma!
Gama na ce, “Kada ka bar su su yi farin ciki a kaina ko su yi kirari a kaina sa’ad da ƙafata ta yi santsi.”
17 Na da maedafa fisili, se naba. Amola na da dafamu gadenei ba: sa.
Gama ina gab da fāɗuwa, kuma cikin azaba nake kullum.
18 Na da na wadela: i hou sisane fofada: sa. Be na da amo dawa: beba: le, bagadewane beda: sa.
Na furta laifina; na damu da zunubina.
19 Na ha lai dunu da dagumui noga: i amola gasa fi gala. Nama ha lai dunu bagohame da nama bai hamedene, higale ba: sa.
Da yawa ne masu gāba da ni da ƙarfi; waɗanda suke kina ba dalili sun yi yawa.
20 Dunu amo da noga: le hamobe dunuma wadela: i dabe iaha, ilia da na higale ba: sa. Bai na da moloi hou amoga hamomusa: , logo hogobeba: le.
Waɗanda suke sāka alherina da mugunta, suna cin zarafina sa’ad da nake bin abin da yake daidai.
21 Hina Gode! Dia na mae fisiagama! Na Gode! Nama gasigale mae aligima!
Ya Ubangiji, kada ka yashe ni; kada ka yi nesa da ni, ya Allahna.
22 Hina Gode! Na Gaga: sudafa! Wahadafa, na fidima!
Zo da sauri ka taimake ni, Ya Ubangiji Mai Cetona.

< Gesami Hea:su 38 >