< Gesami Hea:su 16 >

1 Gode! Dia na gaga: ma! Dia da na ouligisa amo na dafawaneyale dawa: be.
Miktam ne na Dawuda. Ka kiyaye ni, ya Allah, gama a cikinka nake samun mafaka.
2 Na da Hina Godema amane sia: sa, “Di da na Hina Gode. Na liligi noga: i huluane na gagusa, amo Di fawane da nama iaha.”
Na ce wa Ubangiji, “Kai ne shugabana; in ba tare da kai ba, ba ni da wani abu mai kyau.”
3 Hina Gode Ea dafawaneyale dawa: su dunu da ida: iwane dunu fi. Na da ilima gilisisia, hahawane baligili ba: sa.
Game da tsarkakan da suke cikin ƙasar kuwa, su ne masu ɗaukakar da dukan farin cikina ya dangana.
4 Nowa dunu da Godedafa fisili, eno ogogosu ‘gode’ ilima fa: no bobogebe da se nabasu bagade ba: sa. Na da ilia gobele salasu hou amoga hame gilisimu. Na da ilia ‘gode’ liligi ilima hame nodone sia: ne gadomu.
Baƙin ciki zai ƙaru wa waɗanda suke bin waɗansu alloli. Ba zan zuba musu hadayarsu ta jini ba ko in ambaci sunayensu da bakina.
5 Hina Gode! Di fawane da na Gode. Di da na dawa: i liligi huluane nama iaha. Hou da hobea nama doaga: mu, amo Di fawane ouligisa.
Ubangiji, ka ba ni rabona da kwaf ɗin na; ka kiyaye rabona,
6 Dia udigili nagili iasu liligi da noga: idafa amola ida: iwane.
Iyakoki sun fāɗo mini a wurare masu daɗi; tabbatacce ina da gādo mai bansha’awa.
7 Hina Gode da na masunu logo olelebeba: le, na da Ema nodosa. Amola, gasia na asigi dawa: su da nama sisasu olelesa.
Zan yabi Ubangiji, wanda yake ba ni shawara; ko da dare ma zuciyata kan koya mini.
8 Na da eso huluane Hina Gode da nama gadenene aligisa, amo na dawa: Hou huluane nama doaga: sea amoma na da hame dafamu.
Kullum nakan sa Ubangiji a gabana. Gama yana a hannun damana, ba zan jijjigu ba.
9 Amola na da nodosa amola hahawane amola na dawa: loba, na da gaga: i dagoi.
Saboda haka zuciyata tana murna harshena kuma yana farin ciki; jikina kuma zai zauna lafiya,
10 Bai Dia da bogosu logo ea gasa amoga na gaga: i dagoi. Amola Di da na dogolegeiba: le, Dia da na bogosu soge ganodini dasama: ne hame yolesimu. (Sheol h7585)
domin ba za ka yashe ni a kabari ba, ba kuwa za ka bar Mai Tsarkinka yă ruɓa ba. (Sheol h7585)
11 Di da logo amo da esalusu amoga doaga: sa, amo logo Di da nama olelemu. Di da nama gadenene esalebeba: le, na da hahawane bagade. Amola na da mae fisili eso huluane hahawane ba: lalumu.
Ka sanar da ni hanyar rai; za ka cika ni da farin ciki a gabanka, da madawwamin jin daɗi a hannun damarka.

< Gesami Hea:su 16 >