< Gesami Hea:su 143 >

1 Hina Gode! Na sia: ne gadobe nabima! Di da mae fisili, moloidafa hou hamonanebeba: le, na adole ba: be nabima!
Zabura ta Dawuda. Ya Ubangiji, ka ji addu’ata, ka saurari kukata don neman jinƙai; cikin amincinka da adalcinka ka amsa mini.
2 Na da Dia hawa: hamosu dunu! Nama mae fofada: ma! Bai dunu afae da Dia siga ba: sea, moloidafa da hame gala.
Kada ka gabatar da bawanka a gaban shari’a, gama babu wani mai rai da yake adali a gabanka.
3 Nama ha lai dunu da na desega misini, na hasalasi dagoi. Ea da na gasidafa se iasu diasu ganodini sali. Wali na da dunu da hemonega bogoi agoane ba: sa.
Abokin gāba yana fafarata, ya murƙushe ni har ƙasa; ya sa ina zama a cikin duhu kamar waɗanda suka mutu tun tuni.
4 Amaiba: le na da yolesimusa: dawa: lala. Na da baligili heawini da: i dioi gala.
Ta haka ƙarfina ya ƙare a cikina zuciyata ta damu ƙwarai.
5 Na da eso musa: asi amo dawa: lala. Dia musa: hamosu na da dawa: lala.
Na tuna da kwanakin baya na yi tunani a kan dukan ayyukanka na kuma lura da abin da hannuwanka suka yi.
6 Na da lobo gaguia gadole, Dima sia: ne gadolala. Hafoga: i osobo da gibu sa: ima: ne dawa: lalebe, amo defele na da Di nama misa: ne hanai gala.
Na buɗe hannuwana gare ka; raina yana jin ƙishinka kamar busasshiyar ƙasa. (Sela)
7 Hina Gode! Wahadafa nama dabe adole ima! Na da hamoma: beyale dawa: lusu huluane fisi dagoi. Na da bogoi sogebia dasa: besa: le, Dia naba: le mae wamoaligima!
Ka amsa mini da sauri, ya Ubangiji; ƙarfina ya ƙare. Kada ka ɓoye fuskarka daga gare ni in ba haka ba zan zama kamar waɗanda suka gangara zuwa rami.
8 Hahabe huluane, Dia mae fisili asigidafa hou nama buga: le adole ianoma. Bai na da Dia hou dafawaneyale dawa: sa. Na sia: ne gadosu da Dima gado heda: sea, na masa: ne idi olelema.
Bari safiya ta kawo mini maganar ƙaunarka marar ƙarewa, gama na sa zuciyata a gare ka. Ka nuna mini hanyar da zan bi, gama a gare ka na miƙa raina.
9 Na da Dia gaga: su hou lama: ne, Dima ahoa. Na ha lai dunu da na hasalasa: besa: le, Dia gaga: ma.
Ka cece ni daga abokan gābana, ya Ubangiji, gama na ɓoye kaina a gare ka.
10 Di da na Gode! Dia hanai na hamoma: ne, nama olelema. Nama hou noga: i hamoma, amola na gaga: iwane masa: ne, idi noga: i nama olelema.
Ka koya mini in yi nufinka, gama kai ne Allahna; bari nagarin Ruhunka yă bi da ni a ƙasar da ba gargaɗa.
11 Hina Gode! Dia gaga: musa: ilegei defele, na gaga: ma. Dia noga: idafa hou amoga na gaga: ma.
Saboda sunanka, ya Ubangiji, ka kiyaye raina; a cikin adalcinka, ka fid da ni daga wahala.
12 Dia da nama asigiba: le, na ha lai dunu medole legema! Na banenesisu dunu amo gugunufinisima. Bai na da Dia hawa: hamosu dunu.
A cikin ƙaunarka marar ƙarewa, ka rufe bakunan abokan gābana; ka hallaka dukan maƙiyana, gama ni bawanka ne.

< Gesami Hea:su 143 >