< Yoube 29 >
1 Yoube da bu amane sia: i,
Ayuba ya ci gaba da jawabinsa,
2 Gode da musa: na esalusu noga: le ouligi. Na da bu agoane esalumu da defea galu.
“Da ma ina nan lokacin da ya wuce baya can, kwanakin da Allah yake lura da ni,
3 Amo esoga, Gode da na mae fisili, ani ahoasu. Na da gasi ganodini ahoabeba: le, E da nama hadigi iasu.
lokacin da fitilarsa take haske a kaina na yi tafiya cikin duhu tare da haskensa.
4 Amo esoga na da bagade gaguiwane ba: i. Gode da nama dogolegeiba: le, E da na diasu amola sosogo fi gaga: i.
Kwanakin da nake tasowa, lokacin da abokantakar Allah ta sa wa gidana albarka,
5 Gode Bagadedafa da ani esalu. Amola na mano huluane hahawane nini dafulili lelefulu.
lokacin da Maɗaukaki yana tare da ni, kuma’ya’yana suna kewaye da ni,
6 Na bulamagau amola goudi, ilia da dodo maga: me bagade i. Amola na olife ifa ilia da igi galoase osobo da: iya noga: le heda: i.
lokacin da ake zuba madara a inda nake takawa, duwatsu kuma suna ɓulɓulo mini man zaitun.
7 Na moilai bai bagade asigilai dunu da sia: sa: imusa: gilisilaloba, na amola da ilima gilisi.
“Sa’ad da na je ƙofar birni na zauna a bainin jama’a,
8 Ayeligi dunu da na ba: le, gasigasu. Amola da: i hamoi dunu da nama yosia: musa: , wa: legadosu.
matasan da suka gan ni sukan ja gefe tsofaffi kuma suka tashi tsaye;
9 Dunu fi ouligisu dunu da naba: le sia: ouiya: su.
sarakuna suka yi shiru suka rufe bakunansu da hannuwansu;
10 Mimogodafa dunu da ouiya: le esalebe ba: su.
Muryar manya ta yi tsit harshensu ya manne a rufin bakunansu.
11 Dunu huluane da na hou ba: beba: le, o enoga amo hou nababeba: le, ilia da na hou amoma nodone sia: i.
Duk wanda ya ji ni ya yaba mini waɗanda suka gan ni kuma sun amince da ni,
12 Hame gagui dunu da digini wele sia: beba: le, na da ili fidisu. Na da guluba: mano amo da fidisu dunu hamedafa gala, ili fidi.
domin na ceci matalauta waɗanda suka nemi taimako, da marasa mahaifi waɗanda ba su da wanda zai taimake su.
13 Dunu amo da da: i dioi bagadedafa nabi, ilia da nama nodosu. Amola uda didalo gaga: iwane esaloma: ne, na fidisu.
Mutumin da yake bakin mutuwa ya sa mini albarka. Na faranta wa gwauruwa zuciya.
14 Na da eso huluane moloidafa hou fawane hamonanu.
Na yafa adalci ya zama suturata; gaskiya ita ce rigata da rawanina.
15 Na da fedege agoane, si dofoi dunu ilia si agoai galusu, amola emo gasuga: igi dunu ilia emo agoai galusu.
Ni ne idon makafi kuma ƙafa ga guragu.
16 Na da hame gagui dunu ilia eda agoai galusu. Amola ga fi da bidi hamosu ba: loba, na da ilimagai galusu.
Ni mahaifi ne ga masu bukata; na tsaya wa baƙo.
17 Na da nimi bagade dodona: gi dunu ilia gasa wadela: lesi. Amola dunu amo da iliba: le se nabi, amo gaga: i.
Na karya ƙarfin mugaye na ƙwato waɗanda suke riƙe da haƙoransu.
18 Na da ode bagohame esalumu, amola hahawane na diasuga bogomu dawa: i galu.
“Na yi tunani cewa, ‘Zan mutu a cikin gidana, kwanakina da yawa kamar turɓayar ƙasa.
19 Na da ifa amo ea difi da eso huluane hano defele naha, amola ea amoda amola lubi da eso huluane oubi baeyaga nanegasa, amo defele ba: su.
Jijiyoyina za su kai cikin ruwa, kuma raɓa za tă kwanta a rassana dukan dare.
20 Dunu huluane da na houba: le, nodonanusu. Na gasa da hamedafa dafamu agoai ba: su.
Ɗaukakata za tă kasance tare da ni garau, bakana koyaushe sabo ne a hannuna.’
21 Na da fada: i sia: sea, eno dunu da ouiya: lewane nabasu. Ilia da na sia: dawa: iwane nabasu.
“Mutane suna mai da hankali su saurare ni, suna yin shiru don su ji shawarata.
22 Na da sia: dagoloba, ilia eno sia: mu hamedei ba: su. Na sia: da gibu ea dabe agoai ba: su.
Bayan da na yi magana, ba su ƙara ce kome ba. Maganata ta shige su.
23 Ifabi ouligisu dunu da woufo oubi gibu yosia: be, amo defele, dunu huluane da na sia: hahawane nabasu.
Sukan jira ni kamar yadda ake jiran ruwan sama. Sukan sha daga cikin maganganuna kamar mai shan ruwan bazara.
24 Ilia da dafawane hamoma: beyale dawa: su fisi dagoi galea, na da ilia dogo denesima: ne, ilima ohomogisu.
Sa’ad da na yi musu murmushi da ƙyar sukan yarda; hasken fuskata yana da daraja a gare su.
25 Na da ilima ouligisu hou hamone, ilegesu hamosu. Hina bagade da ea dadi gagui wa: i gegemusa: oule ahoabe defele, na da ili bisili oule ahoasu. Amola ilia da heawini da: i dione esalea, na da ilia dogo denesinisisu.
Na zaɓar masu inda za su bi na kuma zauna kamar sarkinsu; na zauna kamar sarki a cikin rundunansu; ina nan kamar mai yi wa masu makoki ta’aziyya.