< Yoube 23 >
2 Na da mae yolele, Godema egasa amola lelesu hou hamosa. Na da gogonomosa sia: yolemu hamedei.
“Ko a yau, ina kuka mai zafi; hannunsa yana da nauyi duk da nishin da nake yi.
3 Na da E ba: musa: hanai galebe. Na da Ea esalebe sogebiga dawa: mu hanai. Be na da logo hame dawa:
Da a ce na san inda zan same shi; da a ce zan iya zuwa wurin da yake zama!
4 Na da E ba: loba, na da Ema fofada: la: loba. Amola na hou gaga: la: loba.
Zan kai damuwata wurinsa in yi gardama da shi.
5 Na da Ea nama adole imunu dawa: mu hanai gala.
Zan nemi in san abin da zai ce mini, in kuma auna abin da zai ce mini.
6 Gode da Ea gasa huluanedafa amoga na banenesima: bela: ? Hame mabu! E da na sia: sea, nabimu.
Zai yi gardama da ni da ikonsa mai girma? Babu, ba zai zarge ni da laifi ba.
7 Na da moloidafa! Na da Ema gegene sia: musa: dawa: ! E da na da moloidafa dafawane sia: mu.
Mai adalci ne zai kawo ƙara a wurinsa, kuma zan samu kuɓuta daga wurin mai shari’an nan har abada.
8 Na da gusudili hogoi helei. Be amogawi Gode hame ba: i. Na da guma: dini hogoi helei. Be amogai Gode hame ba: i.
“Amma in na je gabas, ba ya wurin; in na je yamma, ba zan same shi ba.
9 Gode da ga (south) amola ga (north) hawa: hamosu. Be amogawi amolawane na da E hame ba: i.
Sa’ad da yake aiki a arewa, ba ni ganinsa; sa’ad da ya juya zuwa kudu, ba na ganinsa.
10 Be Gode da na osa: le gagabe huluane dawa: E da na hou adoba: sea, na hou moloidafa fawane ba: mu.
Amma ya san hanyar da nake bi; sa’ad da ya gwada ni zan fito kamar zinariya.
11 Na da mololedafa Ea ilegei logo amoga bobogesa. Na da la: idili, la: idili, gigiadofale hame ahoa.
Ƙafafuna suna bin ƙafafunsa kurkusa; na bi hanyarsa ba tare da na juya ba.
12 Na da eso huluane ea hamoma: ne sia: i amo hamonana. Na da ni hanaiga hame, be Ea hanaiga hamonana.
Ban fasa bin dokokin da ya bayar ba; na riƙe maganarsa da muhimmanci fiye da abincin yau da gobe.
13 E da afadenesu hame dawa: Dunu afae da E gua: mu hamedei. Dunu afae da Ea hamomu hanai hedofamu hame dawa:
“Amma ya tsaya shi kaɗai, kuma wa ya isa yă ja da shi? Yana yin abin da yake so.
14 Ea ilegesu da bagohame gala. Amola E da na esaloma: ne ilegei amo defele hamone dagomu.
Yana yi mini abin da ya shirya yă yi mini, kuma yana da sauran irinsu a ajiye.
15 Na da Ea midadi beda: ga yagugumu!
Shi ya sa na tsorata a gabansa; sa’ad da na yi tunanin wannan duka, nakan ji tsoronsa.
Allah ya sa zuciyata ta yi sanyi; Maɗaukaki ya tsorata ni.
17 Gode Bagadedafa da na nimi wadela: lesi dagoi. Gasi da na si wadela: lesi dagoi. Be na da gasiba: le hame beda: i. Na da Godeba: le beda: i.
Duk da haka duhun bai sa in yi shiru ba, duhun da ya rufe mini fuska.