< Aisaia 43 >

1 Isala: ili fi! Hina Gode, amo da dili hahamoi, E da amane sia: sa, “Mae beda: ma! Na da dili gaga: mu! Na da dilia dio amoga dilima wele sia: i dagoi. Dili da Na:
To, fa, ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya halicce ka, ya Yaƙub, shi da ya siffanta ka, ya Isra’ila, “Kada ka ji tsoro, gama na fanshe ka; na kira ka da suna; kai nawa ne.
2 Dilia da hano lugududafa amo ganodini ahoasea, Na amola ani masunu. Dilia bidi hamosu da dilima hame hasanasimu. Dilia lalu amo ganodini ahoasea, dilia nei dagoi hame ba: mu. Gasa bagade adoba: su hou da dilima doaga: sea, dilia da wadela: lesi dagoi hame ba: mu.
Sa’ad da kuka bi ta ruwaye, zan kasance tare da ku; sa’ad da kuka bi ta koguna, ba za su kwashe ku ba. Sa’ad da kuke tafiyata cikin wuta, ba za tă ƙone ku ba; harsunan wutar ba za su ƙone ku ba.
3 Bai Na da Hina Gode, dilia Gode. Na da Isala: ili Hadigi Gode, Na da dilia gaga: su dunu esala. Na da dili bidi lama: ne, Idibidi fi fisimu. Na da dili bidi lama: ne, Sudane amola Siba sogebi fisimu.
Gama ni ne Ubangiji, Allahnku, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, Mai Cetonku; na bayar da Masar don fansa, Kush da Seba a maimakonku.
4 Na da dili gaga: ma: ne, fifi asi gala mogili fisimu. Bai dilia da Nama dogolegei fi. Dilia da Na dogolegei amola Na da dilima nodosa.
Da yake ku masu daraja da kuma girma ne a idona, saboda kuma ina ƙaunarku, zan ba da mutane a maimakonku, al’umma kuma domin ranku.
5 Mae beda: ma! Na da ani esala. Dilia fi dunu amo soge sedagaga esala mogili da gusugoe mogili da gududili, amoga Na dili buhagima: ne oule misunu
Kada ku ji tsoro, gama ina tare da ku; zan kawo yaranku daga gabas in kuma tattara ku daga yamma.
6 Amola ga (north) fi ilima ilia da Na fi dunu bu misa: ne logo doasima: ne Na da sia: mu. Amola ga (south) fi ilima Na da Na fi ilia bu misunu logo amo mae gasima: ne sia: mu. Osobo bagade fifi asi gala huluane amo ganodini Na fi dunu da esala, amoga ilia bu misunu da defea.
Zan ce wa arewa, ‘Ku miƙa su!’ Ga kudu kuma, ‘Kada ku riƙe su.’ Kawo’ya’yana maza daga nesa’ya’yana mata kuma daga iyakar duniya,
7 Ilia da Na fidafa dunu, amola ilia da Nama Hadigi ima: ne, Na da ili hahamoi dagoi.”
kowa da ake kira da sunana, wanda aka halitta saboda ɗaukakata, wanda na siffanta na kuma yi.”
8 Gode da amane sia: sa “Na fi dunu ilima fofada: musa: misa: ne sia: ma. Ilia da si gala be si dofoi. Ilia da ge gala, be ge ga: i agoane esala.
Jagoranci waɗanda suke da idanu amma suke makafi, waɗanda suke da kunnuwa amma suke kurame.
9 Fifi asi gala huluane amo fofada: musa: misa: ne sia: ma. Ilia ‘gode’ liligi afae da hobea misunu hou dawa: bela: ? Waha hamobe amo ilia da musa: ba: la: lobala: ? Amo ogogosu ‘gode’ da ilia hou amola ili sia: da moloidafa amo olelema: ne, ilia da ba: su dunu oule misunu da defea.
Dukan al’ummai su taru mutane kuma su tattaru. Wane ne a cikinsu ya yi faɗar wannan ya kuma yi mana shelar abubuwan da suka riga suka faru? Bari su kawo shaidunsu don su tabbatar cewa sun yi daidai, don waɗansu su ji su kuma ce, “Gaskiya ne.”
10 Isala: ili fi dunu! Dilia da Na ba: su dunu esala. Dilia da Na hou dawa: ma: ne, amola lalegaguma: ne, Na da dili Na hawa: hamosu dunu hamoma: ne, ilegei dagoi. Nisu da Godedafa. Eno ‘gode’ da hame gala. Musa: da eno ‘gode’ hame galu amola fa: no eno ‘gode’ hamedafa ba: mu.
“Ku ne shaiduna,” in ji Ubangiji, “bawana kuma wanda na zaɓa, saboda ka sani ka kuma gaskata ni ka kuma fahimci cewa ni ne shi. Kafin ni babu allahn da aka siffanta, ba kuwa za a yi wani a bayana ba.
11 Na, Nisu da Hina Godedafa. Nisu da dili gaga: musa: dawa:
Ni kaɗai, ni ne Ubangiji, kuma in ban da ni babu wani mai ceto.
12 Na da misunu hou amo ba: i dagoi, amola amo hou da doaga: beba: le. Na da dili fidimusa: misi. Ga fi ‘gode’ liligi da agoaiwane hame hamosu. Dilia da Na ba: su dunu esala.
Na bayyana na ceci na kuma furta, Ni ne, ba wani baƙon allah a cikinku. Ku ne shaiduna,” in ji Ubangiji, “cewa ni ne Allah.
13 Na da Godedafa esalu, amola Na fawane da Godedafa esalumu. Dunu da Na gasa amoga hobeamu da hamedei ba: sa. Amola dunu afae da Na hamobe amo afadenemu da hamedeidafa.”
I, kuma tun fil azal ni ne shi. Babu wani da zai amshi daga hannuna. Sa’ad da na aikata, wa zai iya sauyawa?”
14 Isala: ili fi ilia Hadigi Gode, amo Hina Gode dilia gaga: su dunu da amane sia: sa, “Na da dili gaga: ma: ne, dadi gagui gilisisu Ba: bilone fi ilima doagala: musa: asunasimu. Na da Ba: bilone moilai bai bagade amo ea logo ga: su mugulumu. Amola Ba: bilone fi dunu ilia halasu da sinidigili, dibi fawane nabimu.
Ga abin da Ubangiji yana cewa, Mai Fansarku, Mai Tsarkin nan na Isra’ila, “Saboda ku zan aika Babilon in kawo dukan Babiloniyawa kamar masu gudun hijira, a cikin jiragen ruwa waɗanda suke taƙama da su.
15 Na da Hina Gode, dilia Hadigi Gode! Na da dili, Isala: ili fi, amo hahamoi, amola Na da dilima Hina bagade.”
Ni ne Ubangiji, Mai Tsarkin nan, Mahaliccin Isra’ila, Sarkinku.”
16 Hemonega Hina Gode da hano wayabo bagade amo ganodini logo ahoasu hamoi. Hano gafului ganodini, E da logo hamoi.
Ga abin da Ubangiji yana cewa, shi da ya yi hanya ta cikin teku, hanya ta cikin manyan ruwaye,
17 E da amoga gasa bagade dadi gagui ilia sa: liode amola hosi gilisisu, amo oule misini, wadela: lesi dagoi. Ilia da bu hame wa: legadoma: ne, dafai dagoi. Ilia da gamali ha: ba: dosu defele usi dagoi ba: i.
wanda ya ja kekunan yaƙi da dawakai, mayaƙa da kuma ƙarin mayaƙa tare ya kwantar da su a can, ba kuwa za su ƙara tashi ba, ya kashe hayaƙi daga lagwani,
18 Be Hina Gode da amane sia: sa, “Musa: hou doaga: i amoma bagadewane mae dawa: ma.
“Ku manta da abubuwan da suka riga suka faru; kada ku yi tunanin abin da ya riga ya wuce.
19 Be gaheabolo hou Na da hamomu, amo noga: le ba: mu. Amo hou da wali hamonana ba: sa. Dilia da waha ba: musa: dawa: Na da iwila ganodini logo fodomu. Amogawi, Na da dilima hano imunu.
Duba, ina yi abu sabo! Yanzu yana faruwa; ba ku gan shi ba? Ina yin hanya a cikin hamada rafuffuka kuma a cikin ƙeƙasasshiyar ƙasa.
20 Dunu amola sigua ohe fi da Nama nodomu. Soge wa: me amola “osadaligi” sio da Nama nodomu. Na da hafoga: i soge ganodini, hano yogosa: ima: ne hamone, Na fi ilegei dunu amoma hano imunu.
Namun jeji suna girmama ni, diloli da mujiyoyi ma haka, domin na tanada musu ruwa a hamada da rafuffuka a ƙeƙasasshiyar ƙasa, don a ba da abin sha ga mutanena, zaɓaɓɓuna,
21 Amo dunu Nama nodoma: ne, Na da hahamoi dagoi. Amola ilia da Nama nodone gesami hea: mu.
mutanen da na yi saboda kaina don su furta yabona.
22 Hina Gode da amane sia: sa, “Be Isala: ili dunu, dilia Nama fa: no bobogelala, hele nabi dagoi. Dilia da Nama hame nodone sia: ne gadosu.
“Duk da haka ba ku kira bisa sunana ba, ya Yaƙub, ba ku gajiyar da kanku saboda ni ba, ya Isra’ila.
23 Dilia da sibi gobele salasu Nama ima: ne hame gaguli misi. Dilia da dilia gobele salasu amoga, Nama hame nodosu. Na da dilia da: i dioima: ne, hahawane dogolegele iasu amo dilima hame edegei. Amola dilia helema: ne, gabusiga: manoma gobele salasu hame edegei.
Ba ku kawo mini tumaki don hadaya ta ƙonewa ba, balle ku girmama ni da hadayunku. Ban nawaita muku da hadaya ta gari ba balle in gajiyar da ku da bukatar turare.
24 Dilia da Nama nodoma: ne, gabusiga: manoma hame bidi lai. Amola Na sadima: ne, ohe fi ea sefe amo dilia hame gaguli misi. Be dilia da Na se nabima: ne, wadela: i hou hamosu. Amola Na helema: ne, dilia da moloi hame hou hamoi dagoi.
Ba ku saya wani turaren kalamus domina ba ko ku gamshe ni da kitsen hadayunku. Amma kun nawaita ni da zunubanku kuka kuma gajiyar da ni da laifofinku.
25 Be Na da Gode! Na da dilia wadela: i hou amo gogolema: ne olofomusa: dawa: Bai Na da Godedafa. Na da dilia wadela: i hou gogolele, dilima bu hame fofada: mu.
“Ni kaɗai ne na shafe laifofinku, saboda sunana, ban kuma ƙara tunawa da zunubanku ba.
26 Ninia fofada: su diasuga masunu da defea. Dilia Nama diwaneya udidima! Dilia hou da moloidafa, amo ninia dawa: ma: ne, fofada: ma!
Ku tunashe ni abin da ya riga ya wuce, bari mu yi muhawwara wannan batu tare; ku kawo hujjarku na nuna rashin laifinku.
27 Dilia musa: hemonega aowalali da wadela: i hou hamoi. Dilia ouligisu dunu da Nama wadela: le hamoi.
Mahaifinku na farko ya yi zunubi; masu magana a madadinku suka yi mini tayarwa.
28 Amola dilia ouligisu dunu da Na Debolo Diasuga ledo hamosu. Amaiba: le, Na da Isala: ili fi wadela: lesi. Amola eno fi dunu da ilima gadebeba: le, Na da ili hame gaga: i.
Saboda haka zan kunyata manyan baƙi na haikalinku, zan tura Yaƙub ga hallaka Isra’ila kuwa yă zama abin dariya.

< Aisaia 43 >